Dakarun Qassam, reshen soji na Hamas, sun kai hari kan tankar Merkava na Isra'ila a wani samame da suka kai a arewacin zirin Gaza. Fashewar tankar yayi sanadin kashe sojojin Isra'ila hudu. Wannan aikin wani bangare ne na jerin ayyuka da suka sawa suna "Sandar Musa".
Your Comment