
Daga cikin wadanda su kai shahada akwai Firayim Minista, da Ministan Yada Labarai, Ministan Lafiya, Ministan noma, Ministan Harkokin Waje, Ministan Shari'a, Ministan Tattalin Arziki, da Sakataren Gwamnatin Yaman a wannan harin. A yau an gudanar da gagarumin jana'izar shahidan kasar Yemen wannan dinbin al'ummar kasar Yemen da sojojin kasar suka gabatar.
Your Comment