27 Satumba 2025 - 22:04
Source: ABNA24
Bidiyo | Yanayin Da Hubbaren Shahid Nasrallah Da Kewayensa A Lokacin Zagayowar Ranar Shahadarsa

Kamfanin dillancin labaran Ahlulbayt na kasa da kasa (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: a yayin da ake gudanar da taro na musamman na zagayowar ranar shahadar manyan shugabannin kungiyar Hizbullah a hubbaren shahid Sayyid Hasan Nasrallah, yankin da aka gudanar da taron ya cika makil da jama’a da magoya bayan gwagwarmaya.

Your Comment

You are replying to: .
captcha