https://ha.abna24.com/xbstJ10 Disamba 2019 - 08:04 Lambar labari 992725 hidima Labarun Kasashain Turawa Shafin farko hidima Labarun Kasashain Turawa Masallacin Farko Na Kare Yanayin Dabi'a A Cambridge England 10 Disamba 2019 - 08:04 Lambar labari: 992725 An bude masallacin farko da aka gina shi bisa tsari na kare yanayin dabi'a a nahiyar turai a birnin Cambridge, mai tazarar kilo mita 80 daga London. Taron ya samu halartar shugabannin addini da 'yan siyasa daga kasashen duniya.