(ABNA24.com) shawarar musulunci ta kasar, da ya kai riyal tiriliyan 4840, wato fiye da dala biliyan 115 kenan, da yake bayani a gaban yan majalisar ya fadi cewa An tsara kasafin kudin na badi ne yadda zai yi turjiya da kalubalantar takunkumin Ta’adancin tattalin Arziki da Amurka ta kakaba mata. Ya kara da cewa makiya sun gaza a kokarinsu na durkusar da tattalin arziikin kasar Iran,
Har ila yau ya bayyana cewa tunani da makiyanmu Amurka da HKI suke yi na kara tsananta takunkukumi domin jefa alummarmu cikin mawuyacin hali da dakatar da bunkasa tattalin arziki mafarki ne da ba zai tabbata ba, domin kasafin kudin bana da na badi da aka gabatar ya sanya su debe tsammani wajen cimma manufarsu.
Daga karahe ya kara cewa kasafin kudin na badi da ya kai riyal Triliyan 4840 ya rage dogaro akan kudaden shiga da kasar ke samu ta hanyar manfetur, inda ya fi mayar da hankali a wasu gangarori da ba na mai ba.
/129
9 Disamba 2019 - 06:44
Lambar labari: 992447
A yau lahadi ce shugaban kasar Iran Hassan Rohani ya mika kasafin kudi na shekara mai zuwa ta 1399 shamsiya ga majalisar