(ABNA24.com) Ma’aikatar harkokin wajen China ta bakin mai Magana da yawunta Hawa Chaniyang inda ta yi Magana akan ziyarar bayan nan da mataimakin ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araqchi ya kai zuwa kasar da ganawar da takwaransa na China Majaojo akan hanyoyin bunkasa alakar kasashen biyu ta fuskar fasahar Nukiliya.
Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar ta China ta kuma ce; Bangarorin biyu sun tattauna batutuwa masu muhimmanci da su ka kunshi fasahar Nukiliya.
Kasar China dai tana daga cikin kasashen da su ka rattaba hannu akan yarjejeniyar Nukiliyar Iran, wacce kuma take nuna kin amincewarta da ficewar Amurka daga cikin yarjejeniyar.
/129
4 Disamba 2019 - 04:27
Lambar labari: 991183
Ma’aikatar harkokin wajen China ta bakin mai Magana da yawunta Hawa Chaniyang inda ta yi Magana akan ziyarar bayan nan da mataimakin ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araqchi ya kai zuwa kasar da ganawar da takwaransa na China Majaojo akan hanyoyin bunkasa alakar kasashen biyu ta fuskar fasahar Nukiliya.