(ABNA24.com) A safiyar yau talata ce 'yan majalisar dokokin kasar Iran 198 suka bukaci aa saki Sheikh Ibrahim Zakzaky wanda ake tsare da shi tun shekara ta 2015.
Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto daya daga cikin 'yan majalisar mai suna Ahmad Amir-abadi yana karanta wata takarda wacce 'yan majalisar suka sanyawa hannu.
A cikin takardan sun nuna cewa Sheikh Zakzaki yana fana da rashin lafiya mai tsanani tun lokacin da likitocinsa suka gano guba a cikin jininsa.
'Yan majalisar dokokin na Iran sun bukaci majalisar dokokin Najeriya da kuma sauran kungiyoyi su yi kokarin ganin an sake malamin don ya nemi magani a wajen kasar.
/129
A safiyar yau talata ce 'yan majalisar dokokin kasar Iran 198 suka bukaci aa saki Sheikh Ibrahim Zakzaky wanda ake tsare da shi tun shekara ta 2015.