kamfanin labarai na parstoday ya nakalto maku cewa: sakamakon wani faifan vidiyo da aka nuna wata mata ta na nuna rashin amincewarta da ci gaba da mamayar da yahudawa suke ma Palastinawa a cikin vidiyon an nuna yadda 'yan sandan yahudawan ke jan matar a kasa ba tare da sun kula da kukan da take yi ba.
4 Yuli 2018 - 17:30
Lambar labari: 900455
yahudawan sahayoniya a ci gaba da azaftar da Palastinawa da suke yi, a yau laraba an nuna wani faifan vidiyo a yayin da suke azaftar da wata mata