17 Afirilu 2017 - 11:37
Kungiyar kare hakkin dan adam "IHRC" ma ta nemi a saki Sheikh Zakzaky

Sananniyar kungiyar na ta kare hakkin bil adama ta musulunci wadda aka fi sani da "Islamic Human Rights Commission" wadda ke da mazauni a kasar Britaniya ta fito ta nemi a saki Sheikh El-Zakzaky da gaggawa. Babban shugaban wannan kungiya Dr Masud Shadjarah shine ya bayyana haka a wani faifan Bidiyo da aka.......

Da hukumar ta dauka kuma ta yadawa kafafen yada labarai.

Dr Shadjarah ya bayyana irin ta'addancin da aka yiwa Malam shekara guda data gabata a gidan sa tare da kasha 'ya'yan sa da almajiran sa, sannan aka harbi iyalin sa da harsasai masu yawa.

Sannan yayi kira da babbar murya ga gwamnatin Nigeria data mutunta doka ta saki Malam.288