Yanzu ‘yan sandan sun sun saki mutane 10 daga cikin 11 da aka kama yayin da suke ci gaba da tsare da mutum guda makwabcin maharin Khalid Mosood da aka cafke a Birmingham.
Binciken ‘yan sadan ya ce maharin ya kai harin ne shi kadai, kuma yanzu bayanan asiri sun nuna babu alamun za a sake kai wani hari.
Tuni dai kungiyar IS da ke da’awar jihadi ta dauki alhakin kai harin.288