19 Afirilu 2015 - 07:51
Shugaban Afganistan ya kai ziyarar aiki a Iran

Shugaban kasar Afganistan ya isa Tehran babban birnin Iran domin fara ziyarar aiki ta kwana biyu.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna-shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya tarbi takwaransa na Afganinsta Muhammad Ashraf Gani a fadar kwamnati dage Tehran.

Ashraf Gani ya isa Tehran ne domin amsa gayyatar da hukumonin Iran suka yimasa kuma wannan ziyara zata dauki tsawon kwana biyu.

A yayin ziyarar kasashen zasu tattauna muhimman al'amuran da suka shafe su.ABNA.

ziyarar shugaban Afganista a Iran

ziyarar shugaban Afganista a Iran

ziyarar shugaban Afganista a Iran

ziyarar shugaban Afganista a Iran

ziyarar shugaban Afganista a Iran