Babban Jami’in kungiyar da ke sa ido a rikicin Syria Rami Abdel Rahman ya ce babu wani haske a tattaunawar neman kubutar da mutanen.
Kungiyar tace mutanen da aka kama ‘yan Ismailis ne da keda alaka da Shi’a.
Kungiyar Da'ish dai ta dade tana kai wa kabilun Syria harii da suka hada da ‘Yan Jazidi da Assyrian kiristocin Syria kuma Alawites kabilar shugaba Bashar al Assad.ABNA.