Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti{A.S}-abna-Mahammad Zarif yace, Firaministan haramtacciyar kasar Isra’ila yana neman kawo cikas ne a tattaunawar da ke gudana tsakanin Jamhuriyar musulunci ta Iran da kasashen 5+1 dangane da batun makamashin Nukiliya na zaman lafiya.
Tabbas Natanyahu ba zai samu nasara ba a cewar Zarif.ABNA