Tashar labarai ta irinn tace; a hare-haren da sojojin suka kai a garuruwan falluja da alanbar yayi sanadiya hallaka ya ta'adda da dama.
A wani bangaren jami'an tsaro na Iraki sun kare harin da yan ta'adda suka kai na alrimadi ance yan ta'addan suna shigowane daga syria wadda itama ke fama da yaki da yan kungiyar Da'ish.
A gefe daya kuma ministan tsaro na Iraki ya shelanta yanto dukkanin wani yanki wanda yan ta'addan suka kama, yace hakan zata faru ne yayin da kabilun garuruwan da abun ya shafa suka bada koyan baya da kuma daukar makamai.ABNA