Kasashen wato Amurka, da Burtaniya da Faransa, da Jamus, da Rasha da kuma China na son ganin Iran ta dakkatarda shirinta na makamashin nikiliyar zamen lafiya. Amurka dai da kawayan ta musamen HKI na zargin Iran ne da kokarin kera makamin nikiliya batun da Iran ta jima tana watsi dashi. ABNA
18 Nuwamba 2014 - 16:07
Lambar labari: 652172
Yau Talata Manyan kasashen nan shida masu karfin fada aji a Duniya Sun bude tattaunawa karshe a Vienna, dan samar da matsaya kan shirin Nukiliya na Iran kafin cimma wa'adin da aka tsaida na 24 ga wanan wata .