Amurka
-
Jagora: Ba Mu Mika Wuya Ga Amurka Ga Batun sinadarin Uranium Ba, Ko Ga Matsin Lamba A Akan Wani Lamari Ba.
A kashi na biyu na jawabinsa ga al'ummar kasar, Jagoran juyin juya halin Musulunci yayin da yake ishara da maimaita kalmar wadatar sinadarin Uranium a fagen siyasa da na waje ya ce: Wajibi ne mu fahimci dalilin da ya sa wannan lamari yake da muhimmanci ga makiya.
-
Amurka Zata Bayar Da Dala Miliyan 14.2 Ga Sojojin Lebanon Don Yakar Hizbullah
Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da cewa: hukumar ta amince da bayar da tallafin soji na dala miliyan 14.2 ga sojojin Lebanon.
-
Jaridar Lebanon: Amurka Da Saudiya Na Neman Juyin Mulkin Ruwan Sanyi Don Sauya Ma'aunan Iko A Lebanon
Wata jaridar Lebanon ta rubuta cewa: Washington da Riyadh na neman juyin mulki ba tare da zubar da jini ba don sauya ma'auni na iko a Lebanon.
-
Hamas: Isra'ila Ba Ta Cika Alkawarinta Na Ficewa Daga Philadelphia Ba
Mazauna yankunan Falasdinawa da aka mamaye suna goyon bayan tattaunawa kai tsaye tsakanin Washington da Hamas