Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Rasha Maria Zakharova ta ce Moscow na fuskantar barazanar da ke karuwa ga tsaron cibiyoyin nukiliya, musamman a kusa da tashoshin samar da wutar lantarki ta nukiliya na Zaporozhye da Bushehr.
Rasha ta yi gargadi dan gane da yiyuwar barazanar kai hari kewaye tashar samar da wutar lantarki ta nukiliya ta Bushehr
Your Comment