Kamar yadda aka saba duk shekara da safiyar yau Laraba 16 ga Sha’aban 1447 (04/2/2026) Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky ya gudanar da "Ranar Taklif" ga yara maza da mata waɗanda suka cika shekarun Taklifi a gidansa da ke Abuja.
Jagoran Shi'a a Nigeria Sayyid Ibrahim Zakzaky ya koyar da yara yadda zasu yi Salla a aikace tare da wasu ibadojin a makarantar Ahlulbaiti yau Laraba 04/02/2026 a gidansa da ke Abuja.
Your Comment