Sabbin labarai
-
batu na musammanSheikh Ibrahim Alzakzaky {H}: Allah Ta'ala Yayi Imam Khumaini (QS) Mutum Wanda Ke Da Natsuwa Da Rashin Tsoro
A ranar Talata 3/6/2025 (6/12/1446) ne Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabi ga dalibai da malaman manyan makarantu da ke karkashin inuwar ‘Academic Forum’, a munasabar tunawa…
-
batu na musammanNajeriya Ta Karbi Bakuncin Taro Kan Gudunmawar Imam Khumaini Da Tasirinsa A Afirka + Bidiyo
A jiya Lahadi ne aka gudanar da wani taro a birnin Kano da ke arewacin Najeriya domin yin nazari kan rayuwa da kuma gudunmawar marigayin wanda ya kafa jamhuriyar Musulunci ta Iran Imam Khumaini. Kungiyar Zahra ta…
-
batu na musammanSheikh Ibrahim Zakzaky {H} Ya Gana Da Ƴan Uwa 33 Da Aka Sako Daga Gidan Yari
Da safiyar jiya Alhamis 1 ga watan Zulhijja, 1446 (29/5/2025) ne Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky, ya gana da ragowar ‘yan uwa mutum 33 da suka fito daga kurkuku, bayan shafe kimanin shekaru shida suna tsare tun bayan…
-
batu na musammanSheikh Yakubu Yahaya: Hatta Waƙi'ar Buhari Ba Ta Iya Raba Ƴan Uwa Da Jagoranci Ba
Sheikh Yaqoub ya ƙara jaddada cewa, ‘yan uwa a cikin Harka na da manyan hadafi guda biyu: Na farko, mutum ya samu tsira a gaban Allah (SWT) ta hanyar sauke nauyin da aka ɗaura masa. Na biyu kuma, shi ne samun ƙiyadar…
-
batu na musammanShaikh Zakzaky H Ya Gana Da Ɗaliban Fudiyyah + Hotuna
Jiya laraba 23 ga watan DhulQa'ada, 1446H (21/05/2025) Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), kamar yadda aka saba kowacce shekara ya gana da wasu daga cikin ɗaliban makarantun Fudiyya daban-daban waɗanda suke shirin…
-
batu na musammanLebnon: Isra’ila Ta Kai Hari Kan Wata Mota Mutun Daya Yayi Shahada
Mamaya na ci gaba da karya yarjejeniyar tsagaita bude wuta a kasar Lebanon daga lokaci zuwa lokaci ta hanyar kai hare-hare tare da kashe 'yan kasar ba tare da hukuma ta dauki wani mataki ba.
-
batu na musammanFitattun Abubuwan Da Suka Faru A Kisan Kiyashin Da Isra'ila Ke Yi A Gaza A Rana Ta 577
Dakarun mamaya na Isra'ila na ci gaba da kisan kare dangi a zirin Gaza, bayan sun ci gaba kisansu tun kwanaki 49 da suka gabata da kuma kwanaki 577 da fara kai farmakin Guguwar Aqsa. Hakan ya biyo bayan sabawar…