Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Taron, wanda ya biyo bayan tattaunawar siyasa tsakanin ɓangarorin Iraqi don tantance manyan jami'ai uku na ƙasar: Firayim Minista, Shugaban ƙasa, da Shugaban Majalisar Dokoki, wata dama ce ta yin bita kan yanayin da ake ciki a nan gaba da kuma daidaiton al’ummar Shi'a kan manyan batutuwa a Iraki.
An gudanar da taron "Shugabanin Tuntuba" na ƙungiyoyin Shi'a na Iraki a gidan Haider al-Abadi, tare da halartar Firayim Minista Muhammad al-Sudaani.
Your Comment