15 Nuwamba 2025 - 14:54
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna | Baje Kolin Makaman Rundunar Sojin Sama Ta Iran

Rahoto Cikin Hotuna | Baje Kolin Makaman Rundunar Sojin Sama Ta Iran

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya kawo maku rahotan cewa: Domin bikin Makon jami’an tsaron Jiragen Sama na Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran, an bude wani baje koli da ke nuna nasarorin wannan rundunar a wurin shakatawa na Kimiyya da Fasaha na Jiragen Sama na Jami'ar Tsaro da ke Tehran. Baje kolin ya nuna ci gaban da Rundunar Sojin Sama ta samu a fannonin makamai masu linzami, tsaron sama, jiragen sama marasa matuki, da ayyukan sama da sararin samaniya tun lokacin da aka kafa ta.

Your Comment

You are replying to: .
captcha