4 Oktoba 2025 - 10:42
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna| Na Ziyarar Babban Shehin Majalisar Shi'a Na Tanzaniya Ga Ziyarci Cibiyoyin Ahlul Baiti Na Kigoma.

Labarai Cikin Hotuna| Na Ziyarar Babban Shehin Majalisar Shi'a Na Tanzaniya Ga Ziyarci Cibiyoyin Ahlul Baiti Na Kigoma.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Babban shehin majalisar mabiya mazhabar shi'a ta kasar Tanzaniya Maulana Sheikh Hemedi Jalala a ziyarar da ya kai lardin Kigoma tare da tawagarsa daga Dar es Salaam sun ziyarci wasu garuruwan lardin. Ya ziyarci cibiyoyin mabiya Ahlul baiti da wasu daga cikin jami'an birnin, ya kuma yi kira ga hadin kai, zaman lafiya, soyayya, da hadin kai a tsakanin dukkanin musulmi.

Your Comment

You are replying to: .
captcha