25 Mayu 2025 - 07:53
Source: ABNA24
EU: Trump Ka Yi Mu’amala Da Mu Da Girmamawa

Ministan ciniki na Faransa ya kuma ce: "Muna jaddada rage sainsa, amma a shirye muke mu mayar da martani".

Kamfanin dillancin labarai na kasa da kasa na Ahlulbayt (As) –ABNA- ya bayar da rahoton cewa: Bayan barazanar da Trump ya yi na sanya harajin kashi 50% kan duk kayayyakin da ake shigowa da su daga Tarayyar Turai, kwamishinan kasuwanci na kungiyar EU ya ce: "Duk wata yarjejeniya ta kasuwanci dole ne ta kasance bisa mutunta juna, ba barazana ba". "A shirye muke mu kare muradun mu".

Shugaban kwamitin kasuwanci na kungiyar Tarayyar Turai ya kuma yi barazanar cewa: "Idan tattaunawar ba ta yi nasara ba, za mu dauki matakan mayar da martani ga asarar da aka haifar ta fuskar tattalin arziki".

Your Comment

You are replying to: .
captcha