Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya kawo maku rahoton cewa: a tsakiyar ruwan sama mai ƙarfi da guguwar hunturu a yankin Gaza, ambaliyar ruwa ta mamaye sansanonin wucin gadi da ke ba Falasdinawa mafaka, inda suka rufe tantuna da hanyoyin ƙasa da laka. Waɗannan mawuyacin yanayi sun ƙara wa dubban 'yan gudun hijira matsannaciyar wahala a yau da kullun.
Your Comment