Wannan bidiyon shine saƙon Jagora Sayyid Zakzaky (H) Na ranar Qudus Ta Duniya da za'a gabatar Insha Allah a ranar Jummu'ar Nan mai zuwa ta ƙarshen Ramadan ɗin 2025.
Mdg: Tafsir Da Jawaban Jagora karantarwar Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).
27/Ramadan/1446
27/03/2025
Your Comment