Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A cewar ma'aikatar tsaro ta Pentagon, wannan taimako na da nufin karfafa karfin sojojin Lebanon na tunkarar da wargaza kayayyakin aikin soji na kungiyoyi masu dauke da makamai ciki har da kungiyar Hizbullah.

Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da cewa: hukumar ta amince da bayar da tallafin soji na dala miliyan 14.2 ga sojojin Lebanon.
Your Comment