27 Maris 2025 - 02:04
Source: ABNA24
Bidiyon Saƙon Sayyid Zakzaky {H} Na Ranar Qudus Ta Duniya 2025

Ranar Qudus tana da matukar anfani da muhimmanci ga dukkan al'ummar musulmi.

Wannan bidiyon shine saƙon Jagora Sayyid Zakzaky (H) Na ranar Qudus Ta Duniya da za'a gabatar Insha Allah a ranar Jummu'ar Nan mai zuwa ta ƙarshen Ramadan ɗin 2025.

Mdg: Tafsir Da Jawaban Jagora karantarwar Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

27/Ramadan/1446

27/03/2025

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha