Yayin da zalunci da ta’addanci ya wuce gona da iri dole ne a samu barkewar Guguguwar 'Yanci. A cikin tarihin
duniya na baya bayan nan al’ummu dayawa sun fada cikin zalunci a wurare dayawa.
Amma makiyansu basu kasance marasa kunya da munin ta’addaci da rashin tausayi
irin haka ba. Lakacin da ta’addancin zalunci ya kai kololuwarsa’ to dole ajira
barkewar guguwar neman yanci.
Abunda ya faru a safiyar 7 ga watan Octoba, Wadannan sune ‘ya’yan Qassam. Wadannan sune ‘ya;yan shehu Ahmad Yaseen. Wadannan suke ‘ya’yan Falasdinu. To dole ajira barkewar guguwar neman yanci
Makiya basu tausaya mata da yara ba. Basu tausayawa yara kanana da tsaffi na Falasdinu ba. Ba su kiyaya mutunci da tsarkin masallacin. Sun ingiza Yahudawa sun afakawa Falasdinawa kamar miyaqun karnukan farauta. To kun ga al’umma me za ta yi wajen fuskantar wannan tsabar zalunci da ta’addanci?
Sannan Abu Ne Cewa Guguwa Ce Zata Barke Kawai!
Dangane batun da ya faru a cikin ranekun watan Mihr – Guguwar Al-Aqsa- bangaren gwamnatin mamaya ta Sahyuniyawa’ ta bangaren tsaron soja da bangaren liken asiri sun sha kaye kayen da ba za’a iya gyara shi ba
Gwamnatin da ta dogara da karfin tsarin liken asiri da wadataccen tsarin tsaron soja da suke riya cewa da ace tsuntsu zai gitta ta wajen da cafke shi. Amma duk da haka ya samu Barakar babban leken asiri mai girma a hannun gungun ‘yan gwagwarmaya tare da kayayyakin aiki ‘yan kadan ya daukar wannan shan kayen
Wannan Kayen Da Suka Sha Ba’a Iya Gyara Shi Ba’ Kuma Ba Za’a Taba Iya Gyara Shi Ba
Hukumar Sahyuniyawa ba ta cimma ko daya daga dukkan muradunsa ba wannan kuwa shi ake nufi da shan kayen nasa
Sun Ce Zasu Kawar Da Kungiyar Hamas Amma Basu Iya Hakan Ba.
Sun Ce Zasu Kore Mutanen Gazza Amma Sun Gaza.
Sun Ce Zasu Dakatar Da Gwagwarmaya Basu Iya Cimmwa Hakan Ba
To mene ma’anar shan kayen? Shine dai wannan na rashin cikar muradunsu.
Harin guguwar Al-aqsa ya faru alokacin daya dace da yankin gabas ta tsakiya yake bukatar hakan Domin akwai wani shiri da aka tsara mai girma da fadi bisa jagorancin Amurka da hadin gwiwar shugabannin sahyuniwa Sun shirya cewa tare da kulla alakar gwamnatin Sahyuniwa da sauran hukumomin yankin wanda za’a tsara hakan bisa muradan wannan gwamnati. Wanda abunda zai haifar shine gwamnatin Yaahudwa ta zamo doro akan siyasar shugabanci da tattalin arzikin yankin yammacin Asiya kai dama dukkan duniyar musulunci. Babu abunda yayi saura na gudanar da wannan tsarin ya kai ga marhalar aiwatarwa ana cikin wannan yanayi mai muhimmanci aka fara harin Guguwar Al-aqsa. Sai ya zamo ta dalilinta dukkan wadannan tsare-tsaren da shirin makiyan ya wargaje. Abun kuke gani na tsananin hare-haren gwamnatin Sahyuniyawa da ke cike da mugunta da takewa yiwa mutane da basu da kariya na Gazza,
Yana nuna tsananin haushin da wannan gwamnatin take ji na tarwatsewar wannan tsarin da suka tsara ne. Wannan waki’a ta nuna yanci da halascin samar da Fagen Gwagwarmaya Wasu suna ta cewa mene dalilin da zai sa a kafa fagen gwagwarmaya a yankin yammacin Asiya? Amma sai gashi ya bayyana cewa samuwar fagen gwagwarmaya a wanna yankin yana daga cikin wajibin batutuwa.
Muna ganin cewa a watan nin baya bayan nan fagen gwagwarmaya ya nuna cikakken hakikanin fuskarta.
Ta yiyu Amurka ko kasashen yamma ko hukumomin yankin basu san karfin gwagwarmaya da ikon gwagwarmaya ba kamar yadda yake ba a wannan yankin. Sun fahimta Amma yanzu sun kara fahimta
Ku yi dubi zuwa gwagwarmayara Falasdinawa ku yi dubi ga hakuri na aal’ummar Gazza ku ga irin kokari da buri na masu fafatawan gwagawarmayar Falasdinu tun daga kan Hamas zamu iya ganin haka. Wannan ikon kokari gwagwarmaya a Lebanon da Yamen da Iraki wanna shi ake kira gwagwarmaya!
Gwagwarmaya ta nuna hakikanin samuwarta da ikonta da yanayinta ta nunawa duniya abunda ake kira da yarda da amincewa da kai.
Laifukan ta’addanci da yake gudana yanzu a Gazza garemu dai iya saninmu a zamanin baya bayan na tarihi ba’a taba samun haka ba. Wannan irin ta’addanci da wannan kisan gungun mutanen da kisan kiyashin da kaiwa mata hari da yara da marasa lafiya da asibitoci da suke yi abu ne mai ban mamaki. Gwamnatin Sahyuniwa sun nuna kansu a mafi munin fuskar ta’addancin gungun ‘yan ta’adda
Su fa ba hukuma ba ne su gungun ne na ‘yan ta’adda kawai. Gungun ‘yan makasa ne kawai gungun yan ta’adda ne. Wanda wajen kisa da azabtarwa sun bude wani shafi na tarihin masu aikata laifukan ta’addancia duniya ga mutane
A yau suna jefa nauyayan Bama-bamai ga mutane da hatta basu harba ko bulet kwara daya ba
Yan yara masu shekaru 5 zuwa 6 da kananan yaren da suke a cikin zanen goyo da mata da marasa lafiya a asbitoci dukkansu babu wanda ko bulet daya da ya taba harbawa
Bama-baman akansu fa ake jefawa saboda me –da wane dalilin- ?
Daya Daga Cikin Wajiban Abubuwa Kaitsaye Bada Kariya Da Goyon Bayan Al’ummar Gaza Da Falsasdinu
Kowa zai iya taimakawa ta wata hanyar , Wani zai iya bada kudi wani kuma iya bada makami wani zai iya taimakawa ta hanyar siyasa
Aikin farmakin guguwar AL-Aqsa ta dora gwamnatin Sahyuniwa a wani tafarki wanda karshen wannan tafarkin ba komai ba ne sai wargajewa da rushewa. Mu muna a farkon fara wargajewar gwamnatin Sahyuniwa ne.
Gwagwarmayar Falasdinu itace mai nasara
Hizbullah sune zasu yi nasara