جدیدترین خبرها
-
HausaLimamin Juma'a Na Bagadaza Ya Tabbatar Da Ci Gaba Da Yi Gwagwarmaya Da Isra'ila
Sayyid Yassin AlMusawi: Jana'izar da aka yi a birnin Beirut ga jagoran gwagwarmaya Sayyid Hassan Nasrallah, wani muhimmin al'amari ne da ke nuna matsayin mutumin da kuma rawar da ya taka a fagen gwagwarmaya da Isra'ila.
-
Ku Ji Tsoron Wuta Ko Da Ciyar Da Rabin Dabino Ne, Ku Ji Tsoron Wuta Ko Da Shayar Da Makwarwar Ruwan Sha Ne.
HausaCikakkiyar Tarjamar Huɗubar Manzon Allah {Sawa} Na Shigowar Watan Ramadan
"Ya Abal-Hasan! Mafi alherin ayyukan wannan wata su ne nisantar abunda Allah Ta’ala ya haramta.” Sai ya fashe da kuka, na ce: Ya Manzon Allah, me ya sa ka kuka? Ya ce: “Ya Ali, ina kuka ga abin zai faru a gare ka…
-
HausaTashin Bom A Pakistan Yayi Sanadin Shahadar Mutane 6
Majiyar Pakistan ta rawaito cewa akalla mutane 6 ne suka mutu, wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon wani harin kunar bakin wake da aka kai a lokacin sallar Juma'a a masallacin Haqqaniyyah dake arewacin kasar.
-
HausaYara 15 Ne Suka Mutu A Gaza Sakamakon Tsananin Sanyi Tun Farkon Shigowarsa
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a zirin Gaza ta sanar da cewa: Yara 15 ne suka mutu sakamakon sanyi a Gaza tun farkon lokacin sanyi
-
HausaDuk Lokacin Da Mutum Ya Kasance A Cikin Masallaci Ana Rubuta Masa Laɗan Yin Ibada Ne
Wannan bayani wani ɓangare ne daga cikin hudubar sallar Juma'a ta wannan makon a birnin Aalishahr Bushehr Iran, ranar 22 ga watan Fabrairu 2025, wanda Sheikh Hujjatul Islam Walmuslimin Hamidinejad, babban limamin…
-
HausaMutane Dubu 4.500 Ne Suka Rasa Wata Gaɓa Daga Jikinsu Sakamakon Hare-Haren Isra'ila A Gaza
Wandanda Aka Yankewa Wata Gaɓa Ta Jikinsu 4,500 Ne A Gaza Ke Jiran Ayi Masu Magani Sakamakon Laifukan Ta'addancin Isra'ila Na Hare-haren Da Ta Ke Kaiwa
-
HausaAn Binne Gawar Sayyid Hasan Nasrallah A Makwancinta + Bidiyoyi
Jikin mai tsarki na Shahid Nasrallah ya kwanta a cikin makwancin kabarinsa.
-
HausaIsra'ila Ta Fitar Da Bidiyon Yadda Ta Kai Harin da Yayi Sanadi Shahadar Su Sayyid Nasrallah
Wannan bidiyo Isra'ila ta fitar da shi a karon farko inda ta ta nuna yanayin lokacin shahadar shahidan Sayyid Hasan Nasrallah
-
HausaSojojin Isra'ila Na Shirye-shiryen Kutsawa Birnin Jenin
Kamal Abu Rabb, gwamnan Jenin, ya sanar da cewa a sa'i ɗaya kuma sojojin gwamnatin mamaya sun kafa dokar hana fita ta sa'o'i 48 a birnin Qabatiya na lardin Jenin.
-
HausaLabarai Cikin Hotuna Na Halartar Shaikh Zakzaky Beirut
Babban shugaban harkar musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky (h) ya isa birnin Beirut domin halartar jana'izar gawawwakin shahidan gwagwarmaya Sayyid Hassan Nasrallah da Sayyid Hashim Safiyuddin. "Tabbas Muna…
-
HausaKimanin Mutane Miliyan 1.4 Ne Suka Jalarci Jana'izar Shahidai Shugabannin Hizbullah
Tashar Talabijin ta Al-Mayadeen ta kasar Lebanon ta bayar da rahoton cewa, dubban daruruwan mutane ne suka halarci jana'izar shahidai shugabannin Hizbullah, kuma bisa kiyasi mutane miliyan 1.4 ne suka halarci taron.
-
HausaBidiyon Yadda Akai Wa Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Safiyuddin Sallah Jana'iza
An gudanar da Sallah Jana'iza ga gawawwakin Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Hashim Safiyuddin.