Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Dangantaka tsakanin ƙasashen biyu tana ƙara bunƙasa kowace rana; muna fatan ci gaban hanyar Arewa-Kudu da kuma ƙara haɗin gwiwa a tashar samar da wutar lantarki ta Bushehr.
Shugabannin Iran da Rasha sun haɗu kuma sun yi tattaunawa a gefen taron zaman lafiya da amincewa na duniya a Ashgabat, babban birnin Turkmenistan.
A ganawar ne shugaban kasar Rasha ya ce da shugaban kasar Iran ku isarmin da gaisuwata ga jagoran juyin juya hlin musulunci na Iran.
Your Comment