12 Disamba 2025 - 20:14
Source: ABNA24
Chaina Ta Bayyana Babban Jirginta Maras Matuki Mafi Girma A Duniya + Bidiyo

Chaina ta yi amfani da jirgin samanta maras matuki mafi girma a duniya, Jiutian, a karon farko

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: wannan sabon jirgi wani babban jirgin sama ne maras matuki wanda zai iya aiki kamar jirgin sama mai ɗaukar jiragen sama da makamai masu yawa tare da harba makaman.

Wannan jirgin sama maras matuki da zai iya nisan tazarar tafiyar kilomita 7,000 yana da juriyar tashi har zuwa awanni 12. Hakanan yana iya tashi sama har zuwa mita 150,000.

Wannan jirgin sama maras matuki yana kuma da ikon ɗauka da harba ƙananan jiragen sama marasa matuki sama da 100 ko kuma harba makamai masu linzami don gurgunta tsarin tsaron abokan gaba.

Your Comment

You are replying to: .
captcha