27 Satumba 2024 - 20:54
Isra’ila Ta Bada Umarnin Ga Mutane Da Su Gaggauta Kauracewa Guraren Da Suke Kusa Da Ma’ajiyar Makaman Hizbullah + Hotuna

Kakakin gwamnatin yahudawan sahyoniya ya bukaci al'ummar dake kusa wadannan gine-gine d da su gaggauta ficewa daga wadannan gine-gine guda uku da ke wajen birnin Beirut da ke da nisan mita 500.

Kakakin gwamnatin yahudawan sahyoniya ya bukaci al'ummar dake kusa wadannan gine-gine d da su gaggauta ficewa daga wadannan gine-gine guda uku da ke wajen birnin Beirut da ke da nisan mita 500.

Gine-ginen da gwamnatin Sahayoniya ta bukaci a kauracewa sun hada da: Unguwar Al-Lailaki, ginin Munir Shatb da gine-ginen da ke kusa da taswirar da aka zana, sannan Unguwar Hadath, Ginin Sheet da gine-gine na kusa kamar yadda aka nuna akan taswirar, sannan da Unguwar Hadath, katafaren gini na Salam da gine-ginen da ke kusa da taswirar.

Dukn wanna a shirinta na sake kai wani mummunan hare-haren ne anan gaba