
Rahoto Cikin Bidiyo Na Halartar Ayatullah Reza Ramezani Wajen Taron Malamai Da Jagororin Cibiyoyin Addini A Amurka
1 Mayu 2024 - 12:01
News ID: 1455509
Kamfanin dillancin labaran na Kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa: Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-Bait (A.S) Ta Duniya wanda ya samu gayyata daga musulmin kasar Brazil don halartar taron kasa da kasa mai taken “Musulunci Addini Ne Na Tattaunawa Da Rayuwa" inda ya halarci taron gungun malamai da jagororin addinin musulunci Latin Amurka a birnin Sao Paulo na Brazil tare da gabatar da jawabi.
