Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: an kammala gasar kur’ani mai tsarki ta Al-Noor Qur’aniyya ta kasa da kasa a jami’ar Al-Ameed da ke birnin Karbala, tare da halartar jami’o’i sama da 60 daga ciki da wajen kasar Iraki.
Your Comment