Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Tun daga ranar juma’ar da ta gabata ne dai da yahudawan sahayoniya su ka fara kutse a cikin masallacin Kudus, al’ummar palasdinu su ka fito domin nuna kin amincewa.
Kwanaki uku a jere tun Lahadi, Litinin da jiya Talala ‘yan sahayoniyar su ke shiga cikin masallacin na Kudus, a karkashin cikakkiyar kulawar ‘yan sanda.
342/