Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iraki, Ahmad al-Sahhaf ya sanar da cewa; Daga cikin tawagar da take rufawa ministan baya da kawai shugaban hukumar tsaron kasar Kassim al-A’araji, da kuma wasu manyan jami’an tsaro.
Har ila yau kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar ta Iraki ya ce; Manufar ziyarar dai ita ce bunkasa alaka a tsakanin kasashen biyu.
342/