Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Anasa bangaren jakadan iran a siriya Mahdi Subhani ya yi ishara game da ci yalwar da tsarin ilimi yake das hi a kasar ta siriya da kuma irin rawar da yake take wa wajen gina kyakkyawar makoma , kana ya jaddada mukhimmancin karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu a bangarori daban daban musamman harkar Ilimi
Anasa bangaren ministan Ilimi na kasar Siriya Darema Taba ya bayyana irin kyakkyawan danganatakar dake tsakanin kasashen biyu , kana ya jaddada game da muhimmancin yin aiki tare wajen raya harkar Ilimi ta hanyar musayar kwarewa da suke da shi domin amfanin kasashen da bunkasa harkar ilimi.
342/