Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Idan ana biye da mu tun a shekara ta 2015 aka rattaba hannun kan yarjejniyar nukiliya tsakanin Iran da kasashen faransa jamus birtaniya rasha da kuma kasar China da ake kira da JCPOA amma Amurka ta kawo cikas bayan da fice ba bisa ka’ida ba a shekara ta 2018 tare kuma da kakabawa iran sabbin takunkumi
Haka zalika ministan ya fadi cewa ganawar ta su wata dama ce da zasu tattaunawa game da ci gaban da ake sama a kasashen Ukrani Afghanistan Yamen da kuma kasar Siriya .
Ana sa bangaren Sergei Lavrov ya fadi cewa ana gab da kawo karshen tattaunawar , kuma hulda kasuwanci tsakanin Iran da rasha idan aka kwatanta da shekarar bara ya karu da kashi 80 cikin dari .
342/