Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya bayyana cewa hukumar ta tsaida wannan ranar ne a wani taron da aka gudanar a jiya Jumma’a ta kuma kara da cewa jihohi 4 ne abin ya shafi kuma sun hada da Ondo, Plato, Imo da kuma Cross rivers.
342/