Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Zaben da aka kira na kafin wa’adi, an kira shi ne da zumar biya bukatun masu boren da ya barke a watan Oktoban 2019.
Masu zanga zangar a waccen lokacin wandanda mafi akasarinsu matasa ne sun koka ne kan cin hanci da rashawa da rashin aikinyi.
Bayanai sun ce gabanin zaben an karfafa matakan tsaro ta hanyar jibge jami’an tsaro a kasar dake fama da matsaloli na tsaro masu nasaba da kungiyar IS.
342/