Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Wannan dai shi ne tafiya ta zuwa kasashen waje ta farko tun bayan ya karbi shugabancin kasar Iran cikin farkon watan Augustan da ya gabata.
342/
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra'isi ya isa birnin Dushambe babban birnin kasar Tajakistan don halattar taron SCO, inda ake saran Iran zata zama cikekken mamba a cikin kungiyar bayan sanya ido a cikinta na wasu shekaru. Shugaban kasar Tajakistan Emomali Rahmon ne gayyaci Ra'isi halattar taron sannan firai ministan kasar Kokhir Rasulzoda ya tarbeshi a tashar jiragen sama na Dushambe a safiyar yau Alhamis.