Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) – ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Jiragen yaƙi na haɗin gwiwar Saudiyya sun kai hare-hare sau biyar a yankin "Aru" a lardin Sa'dah. A lokaci guda, tashar Al-Mayadeen ta ruwaito ƙaruwar adadin shahidai na farmakin da aka kai kan gidan yari na Al-Hazm zuwa shahidai 23.
…………….
Ra'ayinka