Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Ganawar ita ce irinta ta biyu tun bayan da aka sallami Shehun Malamin da shi da matarsa Malama Zeenat.
A ranar 28 ga watan Yulin da ya gabata ne babbar Kotun Jihar Kaduna ta bayar da umarnin a saki Sheikh Ibrahim El-Zakzaky tare da matarsa Zeenat, inda ta wanke su daga dukkan zargin da ake yi musu.
Kotun ta sallame su ne saboda rashin kwakkwarar hujja, saidai daga bisani gwamnatin jihar Kaduna ta daukaka kara.



342/