ABNA24 : An amince da kudirin ne yayin da ake shirin yin wata ganawa tsakanin ministoci da kuma tawagar shugabannin kasar.
Ana dai ganin wannan na kara matso Sudan, daga yunkurin da take na mika tsohon shugaban kasar Omar Hassan Al’Bashir, da kotun ke nema ruwa a jallo bisa zargin aikata laifukan yaki a yankin Darfur.
342/