28 Yuni 2021 - 13:40
Iran:Janar Salami Ya Ce Iran Na Da Jiragen Yaki Marasa Matuka Masu Cin Zangon Kilomita 7000

Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran Janar Sami ya bayyana cewa dakarunsa suna da jiragen yaki wadanda ake sarrafasu dagga nesa wwadanda suke iya zuwa tazarar kilomita 7000 sannan su dawo gida.

ABNA24 : Kamfanin dillancin labaran Iran Press (IP) ya nakalto salami a yana fadar haka ne a jiya Lahadi a lokacinda yake halattan taron kaddamar da alluran riga kafin cutar korona wacce daliban jami’at bakiyyatulla a nan Tehran suka samar.

Jami’ar bakiyyatullhi dai ta dakarun kare juyin juya halain musulunci n Iran Ne wato RIGC. Janar salami ya kammala da cewa ba wata kasa a duniyan nan wacce ta samu ci gab aba tare da keta wahalhalu masu yawa ba. Yace kasar Iran a shirye take ta aike da alluran riga kafin cutar korona ga sauran kasashen duniya musamman mabukata daga cikinsu. Amma hatta Amurka Iran zata bata wannana baganin idan taan bauta.

342/