ABNA24 : Dubban masya ahlul bait suna gudanar da shirye-shiryen tarbar zagayowar ranar haihuwar Imam Ridha (AS) a hubbarensa da ke birnin Mashhad.









342/
Tehran (Abna24) ana gudanar da shirye-shiryen tarbar zagayowar ranar haihuwar Imam Ridha (AS) a Mashhad.