3 Yuni 2021 - 13:04
Kasashen Iran Da Rasha Za Su Fara Aiki Tare A Tsakaninsu Ta Fuskar Tsaro

Jami’an ma’aikatun tsaro na kasashen Iran da Rasha da suka gana da juna sun tattauna hanyoyin bunkasa alaka da aiki a tsare a tsakaninsu.

ABNA24 : Mataimakin ministan tsaron Iran Hujjatullah Quraishi da takwaransa na kasar Rasha, Alexander Fomin, sun tattauna hanyoyin aikin hadin gwiwa domin samar da kayan aiki na soja, da kuma musayar ra’ayi akan halin tsaro da ake ciki a wannan yankin.

342/