ABNA24 : Tattaunawar za ta amfani dukkanin kasashen biyu da kuma tabbatar da zaman lafiya a cikin wannan yankin."
Dan gane da tattaunawar da ake yi a birnin Vienna akan yarjejeniyar Nukiliyar Iran, Khatibzadeh ya ce; Kwararru ne su ke tattaunawar, kuma manufarta lalubo hanyar cirewa Iran takunkuman da aka kakaba ma ta da kuma komawar Amurka cikin yarjejeniyar.
342/