ABNA24 : Dokar wacce aka kafa ta bayan zaben raba gardawa wanda aka gudanar a shekarar da ta gabata, ta bawa shugaban damar kara wa’adi biyu na shugabancin kasar na kuma shekaru shida-shida wanda zai bashi damar rike kujerar shugabncin kasar har zuwa shekara 2034.
Da farko Putin ya zama shugaban kasar Rasha ne bayan da Boris Yeltsin yay i murabus a shekara ta 2000.
Bayan wa’adi biyu, Putin ya zama firai minister a shekara ta 2008. Sannan aka sake zabens a matsayin shugaban kasa a shekara ta 2012.
342/