ABNA24 : Kafin haka dai gwamnatin Amurka ta shigo da sojojinta kasar ta Siriya ne a shekara ta 2014 da sunan yaki da kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh, ba tare da neman izinin gwamnatin kasar ba, kuma tana goyon bayan kungiyar yan ta’adda ta SDF wacce take neman bellewa da daga kasar ta Siriya don kafa kasa ta kurdawa zalla a yankin arewa maso gabacin kasar.
Banda haka gwamnatin Amurka ta sha satar danyen man fetur daga wadannan rijiyoyi man zuwa kasashen waje.
342/